Serena Williams na ci gaba da fafutukar neman kambun gasar kwallon tennis ta Grand Slam karo na 24. Williams dai ta yi nasarar doke ‘yar wasar...
Fadar shugaban kasa ta musanta labarin da ake yadawa cewa guda daga cikin masu taimakawa shugaba Buhari wato Sarki Abba ya kamu da cutar Corona. Hakan...
Gwamnatin tarayya ta ce shirye-shirye sun yi nisa na samar da wutar lantarki a karkara wanda gidaje a kalla miliyan biyar za su amfana da kudin...
Kungiyar ‘yan Najeriya mazauna kudancin Afrika (NUSA) ta ce a kalla ‘yan kasar nan goma sha daya ne suka rasu a Afrika ta kudu sakamakon cutar...
‘Yan kungiyar sa kai da aka fi sani da Vigilantee sun yi nasarar kashe wasu ‘yan bindiga biyu a kauyen ‘Yantara dake karamar hukumar Danmusa a...
Kungiyar kwallon kafa ta Paris Saint-Germain ta tabbatar da samun ‘yan wasan ta guda uku dauke da cutar COVID-19. Kungiyar ta bayyana haka ne ta cikin...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da ranar 1 ga watan Nuwamban kowacce shekara a matsayin ranar Matasa. Ministan wasanni Sunday Dare ne ya bayyana hakan...
An cimma yarjejeniya tsakanin kungiyar kwallon kafa ta Barcelona da dan wasan tsakiyar Liverpool, Georginio Wijnaldum da kungiyar ke zawarci. Liverpool ta amince da sayar wa...
Mahaifin dan wasan gaban kungiyar kwallon kafa ta Barcelona, Lionel Messi, wanda yake shirin canja sheka ya sauka a kasar Spain, domin tattaunawa da shugaban kungiyar,...
Shugaban majalisar wakilai Femi Gbajabiamila ya sauka a kasar Ghana a yau don ganawa da takwaran sa, a wani mataki na warware rashin fahimta tsakanin ‘yan...