Tsohon gwamnan jihar Bauch Malam Isah Yuguda ya yai Allah wadai da alakanta Fulani da ayyukan ta’addanci da ake yi a wannan lokaci. Isah Yuguda ya...
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle ya ce dalibai da ma’aikatan Kwalejin Kimiyya da ke Kagara a jihar Neja da ’yan bindiga suka sace a ranar Laraba...
Sana’ar babur mai ƙafa biyu ta dawo jihar Kano gadan-gadan a wannan lokaci da ake tsaka da yajin aikin matuƙa baburan adaidaita. Tun bayan da masu...
Jami’an tsaron suntirin Bijilante na jihar Kano, sun cafke wasu mutane biyu da ake zargi da yin garkuwa da mutane a karamar hukumar Sumaila. Shugagaban ‘yan...
Gwamnatin tarayya ta ce ya zuwa yanzu cutar Corona ta kama jimillar mutane 152,616 cikin su kuma guda 129,300 suka warke sai kuma guda 1,862 suka...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta yi kira ga al’ummar jihar musamman matasa da su guji tayar da zaune tsaye. Babban Kwamandan hukumar Malam Haruna Ibn...
Gwamnatin jihar Kano ta yi ƙarin haske kan shirin ta na kawo motocin sufuri da za su maye gurbin matuƙa baburan adaidaita sahu. A zantawar sa...
Sakamakon baya-bayan nan da aka fitar a zaɓen shugaban jamhuriyar Nijar zagaye na biyu ya nuna cewa Bazoum Muhammad dan takarar jam’iyyar PNDS tarayya ne akan...
Dambarwar tsakanin hukumar KAROTA da kuma masu baburan adaidaita sahu ba sabon abu bane, hassalima dama an saba karan batta a tsakaninsu. Wane haraji KAROTA ta...
Gwamnatin tarayya ta umarci gidajen Talabijan da su yi biyayya ga umarnin hukumar kula da kafafen yada labarai ta kasa NBC na samar da masu fassarar...