Babban kwamandan runduna ta bakwai mai yaƙi da ayyukan ta’addanci a ƙasar nan Birgediya Janar Abdulwahab Eyitayo, ya ce zuwa yanzu ƴan bindiga dubu 8 ne...
Gwamnan jihar kaduna Malam Nasir El-rufa’i ya ce, ƙasar nan za ta iya fuskantar yanayi irin wanda Afghanistan ta fuskanta a baya-bayan nan. Gwamna El-rufai ya...
Yanzu haka ‘yanbindiga sun saki wasu mutane 20 da suka rike tsawon wata biyar ciki hadda wata mace data haihu a hannunsu. ‘Yanbidigar sun saki mutanen...
Wani tsohon sanata a jihar Nasarawa kuma jigo a jam’iyar APC ya zama Dan agaji a kungiyar JIBWIS, abinda ya Dau Hankalin Al’umar jihar. Sai dai...
Rundunar sojojin saman kasar nan samu nasarar hallaka manyan kwamandodi biyar na ‘yan bindiga a jihar Zamfara. Rundunar ta samu wannan nasara ne bayan wani sumame...
Dan wasan gaba na tawagar Nassarawa United ,Silas Nwanko ya zama gwarzon dan wasan gasar Firimiyar Najeriya ta bana 2020/21,da aka kammala a wani taro da...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta kama wata mata da ake zargin ta damfari wasu mata sama da naira dubu dari biyu ta hanyar nuna musu...
Dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta Bayern Munich, Robert Lewandowski ya lashe takalmin zinare a matsayin wanda ke kan gaba da yawan cin kwallaye...
Kungiyar kwallon kafar Mata ta kasar Afrika ta kudu Banyana Banyana ta lashe gasar cin kofin Aisha Buhari ta shekaar 2021, bayan doke kungiyar Super Falcons...