Labarai
Aishatu Binani ta samu tikitin takarar gwamna a NDC

Sanata Aishatu Binani ta samu tikitin takarar gwamnan jihar Adamawa a jam’iyyar NDC.
Hakan dai na zuwa ne bayan yarjejeniyar masalaha da suka yi da abokanan hamayyarta.
Aishatu Binani ta kasance ‘yar takara tilo da za ta fafata da maza akalla bakwai da ke takarar gwamnan Adamawa a jam’iyyu daban-daban.
You must be logged in to post a comment Login