Gwamnatin jihar Kwara ta ce itace za ta karbi bakuncin gasar wasanni ta kasa a shekara mai kamawa ta 2022. Gwamnan jihar AbdulRahman AbdulRazaq ne ya...
Wasannin da za’a buga yau Laraba 20 ga watan Oktobar 2021 a gasar cin kofin zakarun Turai ta Champions League. Barcelona da Dynamo Kyiv 5:45pm...
Hukumar kwallon kafa ta Duniya FIFA ta gayyaci masu horar da ‘yan wasan kwallon kafa na kasashe 211, don tattaunawa kan yadda za a sauya fasalin...
Dan wasan gaban kungiyar kwallon kafa ta Paris Saint-Germain Neymar ba zai buga wasan da kungiyar sa za ta yi ba da RB-Leipzig ba, a gasar...
Wasa tsakanin kungiyar kwallon kafa ta Atletico Madrid da Liverpool ne zai fi daukan hankali cikin wasannin da za’a buga a yau. A yau Talata 19...
Dan wasa Real Madrid da kasar France Karim Benzema ya ce burinsa shine shiga sahun ‘yan wasan da suka taba lashe kyautar gwarzon dan wasan Duniya...
Dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta Liverpool Sadio Mane, ya ce kungiyar ta shirya tsaf wajen ganin ta doke Atletico Madrid, a gasar cin...
A Ci gaba da gasar cin kofin Mariri Cola Nut Market, da ake kira da Chairman Cup, wasan da aka buga jiya Lahadi 17 ga watan...
Ministan Matasa da wasanni na kasa Sunday Dare, ya musanta labaran dake yawo cewa, wasu daga cikin ‘yan wasa da masu kula da su na kasar...
Tawagar ‘yan wasan jihar Kano ta matasa ‘yan kasa da shekaru 15, na cigaba da fuskantar Kalubale na kunci , matsi da rashin sanin kaka nikayi...