A ci gaba da gasar CHALLENGE CUP dake gudana a filin wasa na Mahaha Sports Complex da ke kofar Naisa a jihar Kano. Wasan da aka...
Dan wasan gaba na Kasar Ingila da kungiyar Manchester United Jadon Sancho, ya fice daga cikin jerin ‘yan wasan da za su wakilci Ingila a wasan...
Rundunar sojin ruwan Najeriya Navy ta gudanar da wasan Golf tsakanin Jami’an ta a Kano. Wasan na zuwa ne a wani bangare na taron shekara da...
Gamayyar kungiyoyin ma’aiktan lafiya na Najeriya JOHESU sun bawa gwamnati wa’adin kwanaki 15, kan ta biya musu bukatun su ko su tsunduma yajin aikin sai Baba...
Gwamnatin tarayya ta bada umarnin rufe layukan sadarwa a fadin jihar Zamfara, domin bawa jami’an tsaro damar fatattakar ‘yan ta’addan da suka damu jihar. Hakan na...
Gwamnatin tarayya ta ce ta yi duk mai yuwuwa wajen ganin ta rarrashi kungiyar likitoci masu neman kwarewa ta kasa NARD kan su janye yajin aikin...
Mafarauta sun kashe kimanin ‘yan bindiga 47 da ke addabar Yankin Shiroro a jihar Neja. Mafarautan, sun sami nasarar kashe ‘yan bindigar ne tun a ranar...
Gwamnatin tarayya ta amince da daukar jami’an ‘yan-sanda dubu 10 kowacce shekara, domin ‘kara yawan jami an, da kuma ingantuwar tsaro a fadin kasar. Babban sefeton...
Kungiyar kwallon kafa ta Najeriya Super Eagles ta doke kasar Liberia da ci 2-0 a wasan share fagen cin kofin Duniya da za’a gudanar a kasar...
A yayin da hankali ya karkata zuwa buga sabuwar kakar wasanni 2021/22, a Nahiyar Afirka bayan cinikin ‘yan wasa da musayar su. Freedom radio ta duba...