Hukumar kwallon kafar kasar Italiya ta dakatar da dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta Napoli Victor Osimhen, dake buga gasar Seria A ta kasar...
Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ta sabunta kwantaragin dan wasan tsakiyarta, Federico Valverde na tsawon shekaru 2, inda zai ci gaba da zama a kungiyar...
Mai horas da ‘yan wasan kungiyar kwallon kafa ta Arsenal Mikel Arteta, zai iya rasa aikin sa na horas da kungiyar, matukar tawagar bata yi nasara...
Mai horas da ‘yan wasan kwallon Kwando na Najeriya, D’TIGERS, Mike Brown, ya ce yana fatan Najeriya za ta lashe gasar cin kofin kwallon Kwando ta...
Tsohuwar lamba daya ta Duniya, Venus Williams ta fita daga gasar WTA Chicago Open, bayana rashin nasara da ta yi a hannun ‘yar wasa Taiwan Hsieh...
Dan siyasar nan na jam’iyyar APC Alhaji Bello Isah Bayero ya rasu a daren ranar Alhamis. Iyalan marigayin sun shaida wa Freedom Radio cewa, marigayin ya...
Hukumar bada lambar zama dan kasa ta NIMC ta fitar da wata manhaja ta wayar salula da za a rika yin rajistar cikin sauki. Hakan na...
Al’ummar musulmi na gudanar da zanga-zangar nuna ƙyamar Faransa a birnin Kano. Masu zanga-zangar sun fara tattaki da misalin ƙarfe 12 na ranar Lahadi daga Unguwar...
Wata kungiya mai zaman kanta mai rajin dorewar ci gaban al’umma da ayyukan gina Bil-adama wato Sustainable Dynamic Human Development Initiative, ta horas da masu tuka...