Ma’aikatar lafiya ta jiha ,ta tabbatar da cewar an kara samun mutum biyar da suka kamu da cutar Corona Virus, a Yanzu haka wanda jimilar ta...
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya sanar da rufe jihar na tsahon kwanaki 7 a wani bangare na rage yaduwar Coronavirus a jihar ta Kano....
Kwamitin tallafawa mabukata da marayu na Unguwar Hotoron Arewa, ya bukaci kungiyoyin kishin al’umma na kasashen ketare da na unguwanni da su tallafawa mabukata da kayan...
Wani malamin makarantar Sakandare a nan Kano ya ja hankalin iyaye wajen ganin sun sanya ‘ya’yansu suna sauararon shirye-shiryen koyar da karatu da ake gabatarwa a...
Gwamnatin jihar Kano ta sassauta dokar da ta sanyawa ‘yan Adaidaita sahu ta daukar fasinja daya tilo bayan sake nazartar dokar, inda ta ce yanzu fasinjoji...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ba umarnin fadada shirin ba da tallafi ga al’ummar kasar nan don rage musu radadin da suke ciki sakamakon ci gaba...
Cibiyar rajistar ma’aikatan muhalli ta kasa ta yi kira ga al’ummar kasar nan da su rinka tallafawa gwamnati da kungiyoyin al’umma wajen kula da tsaftar muhalli...
Kwamitin da gwamnatin jihar kano ta kafa na neman taimakon kan bullar cutar corona ya bayyana cewar tsare-tsare sun yi nisa domin ganin an fara gudanar...
Gwamnatin jihar Kano ta bada umarnin yin feshi a guraren da ake zargin Wanda ke dauke da cutar corona a nan Kano yayi mu’amala da su...
Gwamnan Jihar Kano Dakta Abdullahiu Umar Ganduje ya tabbatar da samun bullar cutar Corona a nan Kano. Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana hakan ne lokacin da...