‘yar wasan kungiyar kwallon kafa ta Najeriya ta Mata Super Falcons, dake wasa a Atlantico Madrid ta ƙasar Spaniya Rasheedat Ajibade, ta kara sanyawa kungiyar karin...
Kasar Italiya ta kara kiran dan wasan ta Mario Balotelli zuwa cikin tawagar ‘yan wasan ta. Mai horar da ‘yan wasan kasar Roberto Mancini ne ya...
Kungiyar kwallon kafa ta Najeriya Super Eagles ta yi rashin nasara a hannun kasar Tunisia da ci 1-0. Rashin nasarar da Najeriya ta yi dai ya...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya taya ‘yan wasan kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles murnan nasara a wasannin gasar kofin nahiyar Afrika ta (AFCON) da ke...
Kyaftindin kungiyar kwallon kafa ta Najeriya Super Eagles Ahmed Musa ya ce tawagar a shirye ta ke data fuskantar ko wacce kasa a gasar cin kofin...
Kungiyar kwallon kaf ta Real Madrid ta lashe gasar Super Cup karo na 12 bayan doke Athletico Bilbao a ranar Lahadi 16 ga watan Janairun 2022...
Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta yi nasarar doke takwararta ta Niger Tornadoes Fc da ci daya mai ban haushi a gasar firimiya ta kasa...
Dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta kasa Super Eagles Paul Onuachu, ya lashe takalmin zinare na shekarar 2021 a kasar Belgium. Onuachu ya zama...
Hukumar kwallon kafa ta Najeriya NFF ta nada Jose Peseiro a matsayin sabon mai horar da kungiyar kwallon kafa ta kasar Super Eagles. Hukumar ta NFF...
Kungiyar CISLAC mai sanya ido a kan ayyukan majalisun dokoki da yaki da cin hanci da rashawa a Najeriya ta zargi rundunar tsaro ta kasa DSS...