Hukumar kula da zirga zirgar ababen hawa ta jihar KAROTA, za ta baza jami’anta guda 1,500 domin sanya ido a shagulgulan bikin Sallah. Hukumar ta bayyana...
Babbar kotu a Ikeja da ke birnin Lagos, ta bayar da umarnin ci gaba da tsare tsohon gwamnan babban bankin Nijeriya CBN, Godwin Emefiele. Kotun, ta...
Ana zargin wani matashi da kashe kannensa mata guda biyu a unguwar Hausawa da ke Mandawari a yankin karamar hukumar Gwale a jihar Kano. Shaidun gani...
Allah ya yi wa ɗan majalisar dokokin jihar Kano mai wakiltar ƙananan hukumomin Ɓagwai da Shanono rasuwa. Da safiyar yau Lahadi ne aka gudanar da jana’izar...
Hukumar kula da yanayi ta Nijeriya NiMET, ta bayyana cewa, akwai yiyuwar mazauna birnin tarayya Abuja da Kano da kuma sauran jihohin Arewa da dama su...
Babbar kotu tarayya da ke birnin Ikko, ta sanya ranar 9 ga watannan da muke ciki a matsayin ranar da za ta yanke wa Idris Olanrewaju...
Gwamnatin jihar Kano, ta maka tsohon gwamnan jihar Dakta Abdullahi Umar Ganduje da matarsa Hafsat Umar da kuma dansa Umar Abdullahi Umar da karin wasu mutane...
Wasu mutane uku sun rasa rayukansu a garin Takum da ke jihar Taraba sakamakon wata guguwa da ta faru sau biyu cikin kwanaki biyu. BBC ta...
Hukumar kula da wutar lantarki ta Nijeriya ta amince da ƙara kuɗin wuta ga abokanan hulɗarsu da ke rukunin Band A da suke samun wuta tsawon...
Jami’an ‘yan sanda a birnin tarayya Abuja, sun cafke wasu da ake zargin cewa masu garkuwa da mutane ne a maɓoyarsu da ke cikin dazuka da...