

Ministan Tsaro, Janar Christopher Gwabin Musa mai ritaya, ya musanta rahoton da ke yawo cewa yana shirin yin murabus daga muƙaminsa. Hakan na cikin sanarwar da...
Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, ya yi Allah-wadai da hare-haren kyamar baki da aka kai wa ’yan Najeriya da sauran ’yan Afirka a kasar Afirka ta...
Babban bankin Najeriya CBN, ya bayyana cewa ya bude wa hukumar da ake takaddama kan sahihancinta mai suna ‘Presidential Foreign Investment Promotion Council’ PFIPC asusun ajiyar...
Shugabannin Ansaru da gwamnatin Najeriya ke zargi da laifukan ta’addanci sun sun amsa laifukansu a kotu, bayan shafe watanni suna musanta zarge-zargen. An kama mutanen ne...
Hukumar Tsaro ta Civil Defence reshen jihar Jigawa, ta tabbatar da mutuwar matafiya 11 sakamakon hatsarin kwale-kwale da ya afku a Karamar Hukumar Ringim. Mai...
Hukumar Yaki da Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa NDLEA ta ce ta kama kwayoyin Tramadol sama da miliyan 1 da dubu dari biyar da...
Mazauna unguwar Dakata da kewayenta, sun gudanar da tattakin lumana na ankarar da gwamnatin jihar Kano, mahukunta kama daga ‘yan Majalisar Jiha da Tarayya dangane da...
Kotu a birnin Accra na ƙasar Ghana ta yanke wa wata fitacciyar ‘yar TikTok mai suna Camilla Alhassan, hukuncin ɗaurin shekara guda a gidan yari tare...
Gwamnatin jihar Kogi ta ce jami’an tsaro sun ceto mutum huɗu da aka sace yayin wani hari da ƴan bindiga suka kai wata makaranta a ƙaramar...
Majalisar dattawa ta amince da kudirin gyaran dokar hukumar kiyaye hadurra FRSC na shekarar 2026, wanda ya tanadi tarar Naira dubu 50 ga duk wanda kotu...