

Rahotonni daga jihar Kaduna na cewa wani jirgin kasa da ke kan hanyar zuwa Abuja ya yi hadari a safiyar Litinin. Sai dai, rahotonni sun...
Hadin gwiwar jami’an tsaro sun daƙile wasu hare-haren da ake zargin ’yan ta’addar Boko Haram sun kai a yankin Ajilari Cross -Kofa a Maiduguri da kuma...
Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya bayar da umarnin a rarraba shinkafa ga al’ummar kasar nan da ke azumtar Ramadan da na Lent. Kungiyar da...
Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara, ta kama wani mutum da ta ke zargi da safarar alburusai ga yan bindiga tare da samunsa da harsasai masu rai...
Hukumar tsaron ta Civil Defence a jihar Jigawa, ta kama wani mutum da ake zargi da satar kayayyaki a wata makarantar sakandare da ke ƙaramar hukumar...
Dakarun rundunar hadin gwiwa ta JTF da ke aiki a Arewa maso Gabashin Najeriya karkashin rundunar Operation Hadin Kai, sun samu nasarar dakile hare-haren da ake...
Mahukuntan Birtaniya sun sanar da cewa za a ɗauki tsauraran matakan tsaro a garin Windsor yayin ziyarar aiki da shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu zai kai...
Hukumar Kula da Kwashen Shara da Tsaftar Muhalli ta Jihar Kano REMASAB, ta kafa Kwamitin Karta-Kwana domin ƙara sa ido da tabbatar da ana bin dokoki...
Ofishin jakadancin Amurka da ke kasar nan ya gargaɗi ‘yan kasarm kan yiwuwar harin ta’addanci da ka iya shafar cibiyoyin ta da kuma makarantu masu alaka...
Kungiyar masu gidajen sayar da mai ta kasa PETROAN, ta yi gargadin cewa farashin Man fetur na iya kaiwa kusan Naira 2,000 a kan kowace lita...