Babbar kotun tarayya mai zamanta a Gyadi-gyadi karkashin jagorancin mai sharia Abdullahi Muhammad Liman ta yi umarnin a gabatar da murja Ibrahim kunya a gabanta. Tunda...
Mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ya sha alwashin ganin an inganta fannin kiwon lafiyar al’umma a fadin jihar. Sarkin ya bayyana haka ne...
Fiye da shaguna 40 sun ƙone a Unguwar Zawaciki, sakamakon gobarar da ta tashi da misalin ƙarfe 12:30 na daren Talatar makon nan zuwa wayewar garin...
Mambobin ƙungiyar manyan ma’aikan Jami’a na reshen jami’ar Bayero ta Kano watau SSANU da NASU sun rufe ƙofar shiga Jami’ar da safiyar yau Laraba, sakamakon yajin...
Shugabar Mata shiyar arewa maso yamma ta jam’iyar NNPP Hajiya Aisha Ahmad kaita ta ajiye mukaminta a yau, Hajiya Aisha Ahmad Kaita ta bayyana hakan...
Wasu ‘yan bindiga da har yanzu ba a kai ga gano su ba, sun yi garkuwa da mutum fiye da Tamanin a garin Kajuru yayin wani...
Kungiyar manyan ma’aikatan jami’o’in ta Nijeriya SSANU da takararta ta ma’aikatan da ba malamai ba NASU sun tsunduma yajin aikin gama gari a wani mataki na...
Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu, ya sauke Sha’aban Ibrahim Sharada daga shugabancin hukumar kula da almajirai ta Najeriya tare da maye gurbinsa da Janar Lawal Ja‘afaru...
Rundunar tsaro ta Civil Defense shiyyar Kano, ta kama wani matashi da ake zarginsa da yin ɓadda kama ta hanyar yin shigar mata yana ƙoƙarin shiga...
Jami’an hukumar yaki da fasa kwauri ta Nijeriya Kwastam, sun samu nasarar cafke wasu makamai da harsasai a tashar ruwan Lagos da ake zargin an shigo...