Hukumar ƙididdiga ta ƙasa, ta bayyana cewa, hauhawar farashin kayayyaki a Nijeriya ta kai kimanin kashi 31.7 cikin 100. Hukumar ta bayyana a wata sanarwa da...
Sanatocin yankin Arewacin Nijeriya, sun nada wakilintar Katsina ta tsakiya Sanata Abdulaziz Yar’Adua a matsayin sabon shugaban kungiyar Sanatocin Arewa. Nadin nasa dai ya biyo bayan...
Likitoci a kasar Kenya, sun tsunduma yajin aiki na tsawon mako guda sakamakon jinkirin da gwamnatin kasar ta yi na tura likitoci masu neman sanin makamar...
Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal Dare, ya sanya hannu kan dokar haramta sayar da biredi maras dauke da sunan kamfaninsa da ake naɗewa cikin leda da...
Hukumar yaki da fasa kwauri Kwastam shiyyar Sokoto da Zamfara, ta bayar da izinin sakin wasu manyan motoci guda Goma sha biyar da ta cafke su...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya bayar da umarnin sake buɗe kan iyakokin Nijeriya da jamhuriyar Nijar ta sama da ta ƙasa baki daya. Hakan na...
Rundunar ‘ƴan sandan birnin tarayya Abuja, ta ce, ta cafke wani jami’in gidan gyaran hali da ake zargi da harbe wani mutum mai suna Ibrahim Yahaya...
Wasu gungun ƴan bindiga, sun ƙara sace mutane sittin da ɗaya a yankin ƙaramar hukumar Kajuru ta jihar Kaduna. Rahotonni sun bayyana cewa, ƴan bindigar sun...
Ƙungiyar manyan ma’aikatan Jami’oi SSANU da takwararata ta ma’aikatan jami’a da waɗanda ba malamai ba watau NASU, sun bayyana cewa sun shirya tsunduma yajin aiki a...
Fadar shugaban ƙasa ta musanta zargin yin cushe a kasafin kudin bana wanda Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya sanyawa hannu kuma ake yin aiki da shi....