

A yau Laraba ne mutane masu bukata ta musamman su tara za su karbi takardun kama aiki a matakin gwamnatin jihar Kano. Tun da fari dai,...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, ta yafe wa Malaman makarantun da suka shiga tsarin mallakar gidaje ta hanyar biya a hankali daga albashinsu, ragowar kudin da...
Gwamnan jihar Jigawa Muhammad Badaru Abubakar, ya taya ma’aikata jihar murnar zagayewar ranar ma’aikata ta bana. Da ya ke jawabi ya yin taron bikin ranar Ma’aikatan...
Gwamnatin jihar Kano ta musanta batun yin kafar ungulu wajen mika mulki ga sabuwar gwamnati, tana mai cewa, a shirye take domin miƙa mulkin cikin ruwan...
Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ya nada sababbin Hakimai guda shida. Wadanda aka nada din sun hadar da Alhaji Abbas Maje Ado Bayero...
Rahotonni daga kasar Sudan, sun bayyana cewa, mafi yawa daga cikin jami’an tsohuwar gwamnatin ƙasar da ake tsare da su kan tuhumar laifukan yaƙi sun tsere...
Hukumar jin daɗin alhazai ta birnin Tarayyar Abuja, ta bayyana ranakun 5 zuwa 7 ga watan Mayu a matsayin ranar da za ta fara gudanar da...
A yau Laraba ne ‘yar takarar jam’iyyar APC a zaben gwamnan jihar Adamawa, Sanata Aisha Dahiru Ahmed, wadda aka fi sani da Binani, ta janye karar...
Allah ya yi wa daya daga cikin jiga-jigan dattijan siyasar jihar Kano Alhaji Musa Gwadabe Rasuwa. Rahotonni sun bayyana cewa, marigayin ya rasu ne a cikin...
Shugaban Amurka Joe Biden, ya bayyana aniyarsa ta sake tsayawa takara a zaɓen shekara ta 2024, tare da yin shirin sake fafatawa da tsohon shugaban kasar...