

Hukumar bada da agajin gaggawa ta Najeriya NEMA, tare da wasu jami’an gwamnati, sun karɓi ‘yan ƙasar guda 180 waɗanda suka maƙale a kasar Libya bayan...
Tsohon Babban Hafsan Sojin Najeriya, Laftanar Janar Tukur Yusuf Buratai mai ritaya, ya bayyana cewa wajibi ne Ministan Babban Birnin Tarayya, Nyesom Wike, ya nemi afuwa...
Ana zargin ɗaya daga cikin direbobin gidan gwamnatin Kano, da satar wata mota kirra Toyota Hilux da ake amfani da ita a ayarin mataimakin gwamnan jihar...
Aƙalla mutane biyu ne suka mutu bayan wata zanga-zanga da matasa suka gudanar a ƙauyukan Danjanku, Dantashi da Dayi na ƙaramar hukumar Malumfashi, Jihar Katsina. Zanga-zangar...
Gwamnatin tarayya ta bakin ministan yaɗa labarai da wayar da kan jama’a Modammed Idris, ta ce, ta duƙufa wajen magance matsalolin tsaron da ƙasar ke fuskanta,...
Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta samu nasarar cafke wasu da ake zargi da satar mota da kuma babur a karamar hukumar Dutse. Mai magana da...
Gwamnatin Tarayya, ta tabbatar wa da mutanen da ke cikin mawuyacin hali cewa, ta na da cikakken kudiri na taimaka musu da kuma tabbatar da tsaron...
Tsohon Shugaban Najeriya Olusegun Obasanjo, ya jaddada buƙatar cewar lokaci ya yi da matasan Afrika zasu fara riƙe muƙaman jagoranci a faɗin nahiyar. Ya bayyana hakan...
Shugabancin kasuwar Singa ya bukaci gwamnatin jihar Kano, ta tallafawa wadan da iftila’in Gobarar a faru da su a daran jiya, kirin nasu ma zuwa ne...
Gamayyar kungiyoyin yan kasuwa da masu kananan da matsakaitan masana’antu da ke nan Kano, sun bukaci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da kuma majalisar dattawa da...