Gwamnatin jihar Kano, ta umarci mutanen da ke da shaguna a filayen gwamnati da aka yi gini ba bisa ka’ida ba, da su tabbatar sun kwashe...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano, ta haramta yin amfani da Jiniya a motoci ba bisa ka’ida ba, ciki har da jami’an rundunar wadanda ke amfani da...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce, ta fara gudanarda bincike a kan wasu matasa 49 da ta cafke bisa zargin hada kai da satar kayan...
Majalisar dokokin jihar Kano, ta ce, ta samu nasarar sahale dokoki guda arba’in tare da karɓar ƙudu Ƙudurori fiye da 200 daga mambobinta a tsawon shekaru...
Alƙalin alƙalan Kano mai shari’a Dije Abdu Aboki, ta jagoranci rantsar da Engr. Abba kabir Yusuf a matsayin sabon gwamnan Jihar Kano. Sabon gwamnan ya karɓi...
An rantsar da tsohon gwamnan jihar Legas Sanata Bola Ahmad Tinubu, a matsayin sabon shugaban Nijeriya na 16. Tinubu ya sha rantsuwar kama aiki ne a...
yayin da ya rage awanni wa’adin zagon karshe na biyu ya karewa Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana cewa gwamnatinsa ta kashe fiye...
Kungiyar ‘yan jarida ta Nijeriya NUJ shiyyar Kano, ta bukaci Manema labarai da su ci gaba da gudanar da aikinsu bisa tsarin dokoki da ka’idojin aikin...
Yayin da ya rage kwanaki uku a rantsar da sabon shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu da mataimakinsa Kashim Shattima, kotun kolin kasar nan ta yi watsi...
Ƙungiyar iyayen daliban makarantar ‘yan mata ta Yauri a jihar Kebbi ta tabbatar da sako sauran daliban makarantar biyu da suka rage a hannun ‘yan bindigar...