Gwamnan jihar Zamfara Muhammad Bello Matawalle, ya bukaci hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC da ta fara bincike a kan jami’an gwamnatin shugaba...
Majalisar Dinkin Duniya ta ce, za a bukaci sama da Dala biliyan 3, domin samar da agajin gaggawa a Sudan mai fama da rikici yayin da...
Hukumar yaki da fasakwauri ta Nijeriya Customs, ta cafke tarin kwayar nan ta Tramadol da kudinta ya haura sama da biliyan daya a filin jirgin saman...
Hukumar kiyaye afkuwar hadura ta Nijeriya FRSC ta ce, sama da mutum dubu 40 ne suka mutu cikin shekara guda sakamakon hadarurruka daban-daban a fadin kasar....
Gwamnatin tarayya ta bayyana yajin aikin gargadi na kwanaki biyar da kungiyar likitoci masu neman kwarewa ta fara a matsayin abin da ya saba wa doka....
Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya ce, gwamnatinsa ta dawo da martabar sababbin Masarautu ne domin gina sabbin Birane a jihar. Gwamna Ganduje ya...
Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi NDLEA shiyyar Kano, ta ce, ta samu nasarar kama sama da mutane 84 a wani samame da ta...
Wani masani a fannin kiwon lafiya da ke aiki a Asibitin Abubakar Imam a jihar Kano Dakta Kamal Ahmad Habib ya bayyana cewa karancin shan ruwa...
Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta NDLEA, ta ce ta samu nasarar kama mutane 185 a Abuja da Kano bisa zargin da suka...
Mai martaba sarkin Karaye Dakta Ibrahim Abubakar II, ya nada Alhaji Umar Musa Kwankwaso a matsayin sabon Majidadin Karaye. Sanarwar nadin na kunshe cikin wata wasika...