Kungiyar Fulani makiyaya ta Miyetta Allah ta sha alwashin daukar matakin shari’a a kan kungiyar ‘yan sa-kai a jihar Sokoto biyo zargin da ta yi mata...
Rahotanni daga Ndjamena babban birnin kasar Chadi sun tabbatar da cewar, gwamnatin mulkin soji kasar ta umurci jakadan kasar Jamus, Jan Christian Gordon Kricher, da ya...
Bayanai daga Burkina Faso na cewa fararen hula 44 ne suka mutu, a sakamakon wani harin ta’addanci da aka kai kan kauyukan Kourakou da Tondobi da...
Shugabannin jam’iyyar adawa ta Labor Party na jihohin sun jaddada goyon bayansu ga shugaban jam’iyyar Julius Abure da umurnin kotu ta dakatar a baya. A wata...
Rundunar tsaro ta Civil Defense a jihar Kano, ta ce, ta bada umarnin baza jami’anta su dubu daya da dari biyar yayin gudanar da bukuwan Easter....
Allah ya yiwa mai ɗakin Alhaji Aminu Ɗantata Hajiya Rabi Tajuddeen Galadanci da aka fi sani da Mama Rabi rasuwa. Mama Rabi ta rasu a ƙasar...
Fitaccen Jarumin Kannywood Hassan Ahmad da aka fi sani da Babandi Kwana Casa’in ya ce, ba zai iya fitowa a matsayin ɗan Daudu ba a shirin...
Mai bai wa Gwamnan Kano shawara kan harkokin yada labarai Malam Shehu Isah Direba ya ce, yana tausayawa mutanen Kano lokacin da za su yi kewar...
Dr. Hashimu Sulaiman Dungurawa na jam’iyyar adawa ta NNPP, ya ce, ya na goyon bayan matakin da uwar jam’iyyar APC ta kasa ke shirin dauka a...
Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero Ya sake nada wasu sababbin Hakimai guda hudu tare da daga darajar wasu Hakimai guda shida. Da yake...