

Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya umarci mataimakinsa, Kashim Shettima, da ya tafi Birtaniya domin ɗauko gawar tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari zuwa Najeriya, bayan rasuwarsa...

Tsohon Shugaban kasar nan Muhammadu Buhari, ya rasu a yau Lahadi. Wata sanarwa da mai magana da yawunsa Malam Garba Shehu ya, fitar da yammacin...

Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa, UAE ta sake saka wasu dokoki masu tsauri ga ‘yan kasar nan da ke neman bizar shiga ƙasarta domin yawon buɗe ido ko...

Sanata mai wakiltar mazaɓar Kogi ta Tsakiya,Natasha Akpoti-Uduaghan ta bayyana cewa ta jinkirta komawarta majalisa ne sakamakon shawarwarin lauyoyi da kuma bin dokoki, duk da cewa...

Hukumar kula da Gasa da kare haƙƙin masu sayen kayayyaki ta ƙasa FCCPC, ta ja hankalin yan kasuwar kayan Hatsi ta Dawanau da ke nan Kano...

Majalisar dokokin jihar Kano ta buƙaci gwamnatin jihar da ta ɗaga darajar wasu asibitoci guda hudu zuwa manyan Asibiti a Ƙaramar hukumar Kumbotso domin sauƙaƙawa al’ummar...

Hukumomi a jihar Texas da ke Amurka sun bayyana cewa adadin waɗan da suka mutu sakamakon ambaliyar Ruwa jihar sun zarta 100. Masu aikin ceto...

Kungiyar rajin kare muradun shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu, watau Tinubu Care and Concern TCC, ta ce, sam babu wata baraka da ta kunno kai a...

Majalisar zartarwar jihar Jigawa ta amince da kashe sama da Naira miliyan 500 wajen fadada Noman Rani a Warwade dake yankin karamar hukumar Dutse. Kwamishinan...

Mazauna unguwar Durumin Iya da ke yankin ƙaramar hukumar Birni ta Jihar Kano, sun gudanar da taro domin tsara yadda za su gudanar da aikin gayya...