

Mazauna Karamar hukumar Dawakin Kudu a Kano, sun bukaci gwamnatin jihar da ta kai musu dauki kan abin da suka kira dauki daidai da wasu bata...
Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke, ya kare matakin da ya ɗauka na ficewa daga jam’iyyar PDP zuwa jam’iyyar AP, da ya ce ya sauya sheƙa ne...
Ma’aikatan wucin gadi a Hukumar Bada agajin gaggawa da kare Iftilai ta Jihar Kano SEMA sun gudanar da wani gangami a Gidan Gwamnatin Kano tare da...
Ƙungiyar Lauyoyi ‘yan asalin jihar Kano ta maka Shugaba Bola Tinubu da Mai Ba da Shawara kan Tsaron Ƙasa NSA, Mallam Nuhu Ribadu, a kotu kan...
Hukumar bayar da ruwan sha ta jihar Kano, ta ce rashin kuɗi a hukumar ne ya sanya ta gaza mayar da ma’aikatan wucin gadi zuwa matsayin...
Gwamnatin Tarayya ta ƙuduri aniyar ciyo bashin Naira sama da Naira tiriliyan 17, domin cike gibi a kasafin kuɗin shekarar 2026, saboda karancin kudaden shiga idan...
Shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu ya bada umarni ga mai bada shawara kan harkokin Tsaro na ƙasar nan, Malam Nuhu Ribadu, da ya tabbatar da...
Kungiyar masu kula da zirga-zirgar jiragen sama ta Najriya ta zargi Hukumar kula da filayen jiragen sama ta FAAN, da karya dokokin ƙungiyar ma’aikata, tare da...
Rundunar Battaliyan Sojoji na 8 Division a kasar nan sun kashe shahararren jagoran ’yan bindiga, Kachalla Kallamu, a ƙaramar hukumar Sabon Birni ta jihar Sokoto kamar...
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta kasa EFCC ta tsare tsohon Ministan Shari’ar kasar nan , Abubakar Malami, saboda gaza cika sharuddan Beli da...