Rundunar yan sandan jihar Kano, ta gurfanar da matasa 104 da ake zargin yan Daba ne a gaban wasu kotuna da ke unguwar Nomandsland. Mai magana...
Babbar kotun tarayya da ke Kano ƙarƙashin jagorancin mai shari’a Abdullahi Liman, ta dakatar da shugabancin jam’iyyar APC na mazaɓar Ganduje daga ɗaukar kowane irin mataki...
Da tsakar ranar yau Laraba ne jami’an hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta EFCC suka yi wa ƙofar gidan tsohon gwamnan jihar Kogi Yahaya...
Babbar Kotun jihar Kano mai lamba 4 ƙarƙashin mai Shari’a Usman Na’abba ta soma sauraron ƙarar da Gwamnatin Kano ta shigar da Tsohon Gwamna Ganduje da...
Babbar kotun jaha mai lamba 4 karkashin jagorancin mai sharia Usman Na abba ta dakatar da shugaban jam’iyyar APC na kasa Dakta Abdullahi Umar Ganduje daga...
Yanzu haka babbar kotun jihar Kano mai lamba 4 ta zauna domin fara sauraron wata sharia wadda gwamnatin kano ta shigar. Gwamnatin jihar kano dai ta...
Rundunar yan sandan jihar Kano ta ce, har yanzu bata samu wani korafin kisan kai a unguwar Dala ba. Mai Magana da yawu rundunar SP Abdullahi...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ya ayyana ranar 7 ga watan Afrilu a matsayin ranar ‘yan sanda ta ƙasa. Shugaba Tinubu, wanda mataimakin shugaban kasa, Kashim...
Wani mamakon ruwan sama da aka tafka a yankin Igbonna da ke karamar hukumar Oyun ta jihar Kwara ya yi awon gaba da fiye da gidaje...
Jam’iyyar APC mai mulki ta mazaɓar Ganduje da ke ƙaramar hukumar Dawakin Tofa, a jihar Kano, ta dakatar da shugabanta na ƙasa Dakta Abdullahi Umar Ganduje...