Gwamnan jihar Jigawa Malam Umar Namadi, ya bukaci manyan Najeriya da su iya bakin su tare da kauce wa yin duk abinda zai haddasa barkewar rikici...
Dakarun sojin Najeriya sun daƙile wani hari da ‘yan tada kayar baya na Boko Haram suka kai wani sansanin soji da ke Buni Yadi, a ƙaramar...
Hukumar Jin Dadin alhazai ta Jihar Kano ta fara rabon kayayyakin aikin Hajjin bana ga maniyyata da za su tafi kasa mai tsarki. Shugaban hukumar Alhaji...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya dawo gida Najeriya bayan da ya kammala ziyarar aiki ta kusan makonni uku a nahiyar Turai, inda ya gudanar da...
Hukumar da ke lura da gasar ta Serie A ta ƙasar Italiya, ta sanar da ɗage wasu wasanni na sakamakon rasuwar marigayi Fafaroma Francis. Rahotonni sun...
Fadar shugaban kasa ta ce, shugaba Bola Ahmed Tinubu zai dawo gida Najeriya a yau Litinin bayan kwashe kusan mako uku da yin balagura. Mai magana...
Tsohon mashawarcin shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu kan harkokin siyasa, Dakta Hakeem Baban Ahmed, ya bayyana cewa babu wani dan siyasa da zai iya lashe kujerar...
Gwamnatin jihar Kano, ta kaddamar da sabon shirin bunkasa harkokin noman rani da na damuna ta hanyar bai wa manoman da za su ci gajiyar shirin...
Hukumar NDLEA mai yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kama hodar Iblis mai tarin yawa da aka boye cikin wasu Littattafan Addini, ta kuma...
Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta Najeriya NDLEA, ta bayyana Kano a matsayin jiha ta biyu a matsayin jahohin Najeriya da ke da...