Rahotanni daga garin Zaria na cewa wasu ƴan bindiga sun kai hari a unguwar Low Cost, cikin daren jiya Lahadi inda suka yi garkuwa da mutane....
KARIN BAYANI AKAN LOKACIN JANA’IZAR MAI BABBAN DAKI Dangane da sanarwa data gabata a game da lokacin jana’izar marigayiya Mai Babban Dakin Kano, an sami karin...
Fadar mai martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ta ce, za a yi jana’izar marigayiya Mai Babban Ɗaki a gobe Litinin 26 ga watan Afrilun...
Wasu matasa sun hallaka wani matashi Mai Suna Zahraddeen Mukhtar ta hanyar caka masa wuƙa a ƙahon zuciya. Lamarin ya faru ne da safiyar ranar Asabar...
Wasu ƴan bindiga sun harbe wani magidanci Ahmad Sani Abbas mai kimanin shekaru 30 har lahira a Kano. Ɗan uwan marigayin Kamal Sani Abbas ya shaida...
Wasu fusatattun ɗaurarru sun yi ƙoƙarin arce wa daga babban gidan gyaran hali na Kano da ke Kurmawa. Rahotanni sun ce lamarin ya faru ne da...
Jam’iyyar PDP ta ƙasa ta yi watsi da wani labari da ake yaɗawa, na cewa ta kori tsohon Gwamnan Kano Rabi’u Kwankwaso daga jam’iyyar. Hakan na...
Gwamnan Kano Dakta Anbdullahi Umar Ganduje, ya ƙaddamar da kyaftin ɗin tawagar Super Eagles ta Najeriya, Ahmad Musa a matsayin sabon ɗan wasan tawagar Kano Pillars....
A ƙalla ƙananan yara ɗalibai ashirin ne suka ƙone ƙurmus, a wata gobara da ta tashi a wata makaranta da ke babban birinin Yamai na jamhuriyar...
Hukumar kare haƙƙin masu sayen kaya ta jihar Kano da haɗin gwiwar hukumar KAROTA sun kama wasu tarin gurɓatattun kayayyakin sarrafa abinci da magunguna a jiya...