Ƴan Kasuwar Kantin Kwari da ke Kano sun fara tattara kuɗi domin fanso wasu ƴan Kasuwar da aka yi garkuwa da su. Mataimakin shugaban ƙungiyar ƴan...
Masu garkuwa da mutane sun sace ƴan kasuwar Kano sama da 20. Rahotonni sun ce, an sace rukunin ƴan kasuwar Kantin Kwari a kan hanyarsu ta...
Hadimin Gwamna Ganduje kuma tsohon Kwamishinan ayyuka na Kano, ya ce, wasu tantirai marasa ilimin addini da boko ne ke juya lamuran gwamnati da siyasar Kano....
Harbe-harben ƴan bindiga ya tarwatsa jama’a a titin gidan Zoo, daidai Ado Bayero Mall da ke nan Kano. Lamarin ya faru ne da misalin ƙarfe 10...
Rahotanni daga unguwar Ƴan Kaba da ke nan Kano na cewa an samu wani matashi ya rataye kansa a jikin bishiya Matashin ɗan shekaru 29 mai...
Hukumar lura da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA ta ce za ta rika daukar matakin hukuncin daurin watanni shida ko zabin tara ga duk...
Hukumar gudanarwar jami’ar Bayero da ke nan Kano, ta musanta labarin da ake yaɗawa cewa ta soke zangon karatu na 2019/2020. Jami’ar ta Bayero ta tabbatar...
A watan Nuwamban shekarar 2020 da ta gabata, hukumar ƙididdiga ta ƙasa NBS ta ce, tattalin arziƙin Najeriya ya samu koma-baya da kashi 3.65 a tsakanin...
Babbar kotun tarayya da ke nan Kano ta dakatar da gwamnatin Kano daga ciyo bashin gina titin dogo. Gwamnatin Kano dai ta shirya karɓo bashin ne...
Ƴan bindiga sun yi garkuwa da matar wani ɗan kasuwa a Jigawa. Maharan ɗauke da makamai sun afka wa garin Gujungu na ƙaramar hukumar Taura cikin...