Jam’iyyar PDP tsagin tsohon gwamna Kwankwaso ta ce, tana kan hanyar korar tsagin Aminu Wali daga jam’iyyar. Shugaban jam’iyyar Shehu Wada Sagagi ne ya bayyana hakan...
Hukumar gudanarwa jami’ar tarayya da ke Dutse ta amince da Farfesa Abdulkarim Sabo a matsayin sabon shugaban jami’ar. Cikakken labarin na nan tafe
Gwamnan jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal ya killace kansa bayan bayyanar wasu alamomin cutar Corona. A wata sanarwa da gwamnan ya fitar ya ce, wasu cikin...
Uwar jam’iyyar PDP ta ƙasa ta amince da shugabancin jam’iyyar a Kano na tsagin tsohon gwamna Kwankwaso. Hakan na cikin sanarwar da mai magana da yawun...
Jam’iyyar PDP tsagin Alhaji Aminu Wali ta bayyana dalilan da suka sanya ta dakatar da tsohon gwamnan Kano Engr. Rabi’u Musa Kwankwaso daga jam’iyyar. Shugaban jam’iyyar...
Ɗan majalisar tarayya mai wakiltar ƙaramar hukumar birnin Kano Sha’aban Ibrahim Sharaɗa ya caccaki gwamnatin Kano. Cikin wani faifan bidiyo mai daƙiƙa hamsin da tara ya...
Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya bada umarnin rufe makarantun jihar bakiɗaya. Kwamishinan ilimi na jihar Sanusi Sa’idu Ƙiru ne ya sanar da hakan ga Freedom...
Gwamnatin jihar Jigawa ta bada umarnin rufe makarantun Firamare da Sakandiren jihar bakiɗaya. Mai riƙon muƙamin babban sakataren ma’aikatar ilimi da kimiyya ta jihar Alhaji Rabi’u...
Hajiya Binta Muhammad Bakanbare na cikin ɗaliban da suka yi sauka a makarantar gidan Malam Abdussalam da ke Yakasai a ƙarshen makon da ya gabata. Hajiya...
Tsohon shugaban majalisar dokokin Kano Abdul’aziz Garba Gafasa ya bayyana dalilan ajiye muƙaminsa. A zantawarsa da Freedom Radio Gafasa ya ce, ya ajiye muƙamin ne kasancewar...