Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya taya tsohon gwamnan jihar Rabi’u Musa Kwankwaso murnar cika shekaru 64 a duniya. Mai taimakawa gwamna Ganduje kan kafafan sada...
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje na tsaka da tattaunawar gaggawa da masu ruwa da tsaki kan ci gaba da samun zaman lafiya da kwanciyar hankali...
Yau Litinin ne kotun majistare da ke gidan Murtala ta sanya, kan shugaban hukumar KAROTA Baffa Babba Ɗanagundi da ya bayyana a gabanta ko kuma ta...
Ɗalibai ashirin da uku ne suka kamu da cutar corona a jihar Gombe bayan buɗe makarantun firamare da sakandire. Shugaban sashen lura da cutuka masu yaɗuwa...
Al’ummar musulmi daga ko ina a faɗin duniya na ci gaba da gabatar da bukukuwan mauludi domin murnar zagayowar watan da aka haifi fiyayyen halitta manzon...
A yau Litinin ne za a fara horas da jami’an sabuwar rundunar ƴan sanda ta SWAT da zata maye gurbin rundunar SARS da aka soke. Rundunar...
Gamayyar malaman addinin musulunci sun zaɓi Malam Ibrahim Khalil a matsayin shugaban majalisar malamai shiyyar Arewa maso yamma. Zaɓen na sa ya biyo bayan taron da...
Jami’an tsaro sun gayyaci matasan huɗu cikin jagororin da suka shirya zanga-zanga a Kano. Jagoran masu zanga-zangar a Kano Sharu Ashir Nastura ya shaida wa Freedom...
Gwamnatin jihar Kaduna ta ce, za a buɗe makarantun jihar daga ranar Litinin 19 ga watan Octoban da muke ciki, bayan shafe tsawon lokaci cikin hutu...
Wasu mahara sun kai hari rukunin shagunan Shy Plaza da ke unguwar Ƙofar Gadon Ƙaya a birnin Kano. Lamarin ya faru ne bayan ƙarfe bakwai na...