Ibrahim Ishaq Danuwa Rano
Tare da Nasiru Salisu Zango
Shirin siyasa na Kowane Gauta
Fitaccen mai shirya fina-finan Hausar nan Sani Ali Abubakar Indomie ya bayyana cewa fina-finan da sukeyi suna yinsu ne dai-dai da addinin Musulunci. Sani Indomie ya...
A cikin shirin zaku ji cewa…
Acikin shirin zakuji cewa…
Wata matashiyar amarya mai suna Atika Isah yar asalin unguwar Sunusi dake jihar Kaduna ta rasa ranta a yayin da ake dab da fara shirye-shiryen bikin...
Masani a harkar tsaro AIG Hadi Zarewa mai ritaya yace bai kamata yankin Arewacin kasar nan su rika jin tsoron kafa ‘yan sandan jihohi ba, domin...
Yariman Kano Alhaji Lamido Abubakar Bayero yace matukar mata suka yi amfani da Ilimin Addinin musuluncin da suke nema musamman wajen koyarda ‘ya’yansu shakka babu alamune...
Rahotonni daga fadar gwamnatin jihar Kano na cewa tuni gwamnati ta janye dokar nan ta hana cakuda maza da mata a baburan adai-daita sahu. Wata majiya...