Dagacin garin Kera dake karamar hukumar Garko a nan Kano ya sanya dokar kayyade kudin aure da sadaki baki daya akan kudi N137,000 ga budurwa, bazawara...
Al’ummar unguwar Dandishe Gabas dake karamar hukumar Dala a nan Kano sun koka kan wata budurwa da suka ce ta addabe su a yankin. Mutanen unguwar...
Wani magidanci mai suna Mallam Bello da matarsa sun gamu da ibtila’I inda wani mutum mai suna Sulaiman Saleh ya yanke su da wuka a wuya...
Majalisar dattawa ta sake gabatar da kudirin da ke neman gudanar da daurin shekaru uku ga duk wani mutum da aka kama shi ya aikata wani...
Kotun daukaka kara da ke Kaduna ta ayyana ranar litinin na makon gobe sha daya ga watan Nuwamba a matsayin ranar da za ta fara sauraran...
Wani mutum da ake kira da Ibrahim ya kashe wani bawan Allah da ake kira da Auwal Hussain saboda haske budurwarshi da fitilar cocila yayin da...
Gwamnan Ganduje ya kammala gabatar da kunshin kasafin kudin badi a gaban majalisar dokoki ta jihar Kano. Dr, Abdullahi Umar Ganduje ya gabatar da daftarin kasafin...
Jami’an sintiri na yankin Kawon Arewa dake nan Kano sun cafke wata mata mai suna Aisha Muhammad bisa zargin ta da kasha jaririn da ta Haifa....
Tun a farko dai wani rikici ne ya faru tsakanin marigayin Abba Abdulkadir da wani a garin Madobi, inda yayi karar sa a wurin ‘yan sanda,...