Kotun daukaka kara ta tabbatarwa dan majalisa mai wakiltar karamar hukumar Tarauni a zauren majalisar tarayya, Mukhtar Umar Yarima na jam’iyyar NNPP kujerar sa a...
Hukumar kiyaye afkuwar haɗɗura ta ƙasa reshen Kano ta buƙaci al’umma da su kasance masu mayar da hankali wajen tallafawa al’ummar da suka sami haɗɗari musamman...
Wani dalibi Abdulmalik Abubakar Isa dan asalin jihar Kano wanda yake karantar harkokin shari’a a jami’ar Bayero a Kano ya sami nasarar zama gwarzon shekara a...
Rundunar ‘yan sandan Jihar Kano ta kama wasu batagari da take zargin ‘Yan Daba ne wanda yawansu ya kai 29 a dai-dai lokacin da ake gudanar...
Gwamnatin jihar Katsina ta ce ta ware guraben karatu 40 ga ɗalibai ƴan asalin jihar waɗanda za ta tura ƙasar Masar domin karatu a fannin likitanci....
Shugaban ƙungiyar ma’aikatan man fetur da gas na kasar nan, Festus Osifo, ya ce har yanzu gwamantin tarayya na biyan kudin tallafin man fetur. Shugaban na...
Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta samu nasarar kama wasu mutane hudu wadanda take zarginsu da laifin satar Shanu da kuma wasu Wayoyin Hannu. Mai magana...
Hukumar tace fina-finan ta jihar Kano ta ce ta gano yadda ake shigar da wani littafi da hukumar tace akwai tarin kalaman batsa da kalmomin da...
Kotun sauraren kararrakin zabe dake zamanta a Birnin Kebbi na jihar Kebbi ta tabbatar da nasarar Gwamnan jihar Dakta Nasir Idris Kauran Gwandu da Mataimakinsa Abubakar...
Andai ware duk ranar 5 ga watan Oktoba na ko wacce shekara a matsayin ranar malamai ta duniya Gwamnan Jihar Kano, Alh Abba Kabir Yusuf ya...