Lauyoyin Malam Abduljabbar sun janye daga bashi kariya a gaban kotun shari’ar musulunci a Alhamis ɗin nan. Lauyoyin sun janye ne jim kaɗan bayan gabatar da...
Rundunar sojin saman kasar nan ta musanta rahotannin da ke alakanta daya daga cikin jiragen yakin ta da yin lugudan wuta a jihar Yobe. Wannan na...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna ta yi nasarar kama wasu mutane biyu da ake zargi da kisan Abdulkarim Na-Allah, babban da ga Sanata Bala Ibn Na’Allah....
Gwamnatin jihar Neja ta ce sama da mutane 100 ne suka mutu sakamakon barkewar cutar kwalara a kananan hukumomi 25 na jihar. Kwamishinan Lafiya na jihar...
Hukumar binciken hadurra ta kasa AIB ta gabatar da rahoton wucin gadi kan hadarin da ya faru na jirgin soji da ya yi sanadiyar mutuwar tsohon...