Kotun ɗa’ar ma’aikata da ke zaman ta a Abuja ta bai wa ƙungiyar likitoci masu neman ƙwarewa NARD umarnin janye yajin aikin da suka tsunduma a...
Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta ƙasa NDLEA ta cafke wani tsohon soja mai shekaru 96 da laifin sayar da miyagun ƙwayoyi a...
Ƙungiyar Hausawan Afrika ta ce, harshen Hausa na ci gaba da samun ɗaukaka a kasashen duniya la’akari da yadda yake samun masu koyan sa. Wakilin kungiyar...
Hukumar KAROTA ta jihar Kano, ta musanta zargin zaftare albashin wasu daga cikin ma’aikatan ta, kamar yadda ake ta yaɗawa. Shugaban hukumar Baffa Babba Danagundi ne...
Cibiyar dakile yaɗuwar cututtuka ta ƙasa NCDC ta ce, adadin waɗanda suka kamu da cutar kwalara a ƙasar nan ya kai dubu talatin da uku da...
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta ƙasa NAFDAC ta rufe wasu gidajen da suke samar da ruwan leda 38 sakamakon karya dokokin yin kasuwanci...
Gwamnatin tarayya ta ɗaddamar da shirin N-power rukuni na 3 zubin farko na mutane dubu biyar da goma a fadin ƙasar nan. Ministar jin ƙai da...
Gwamnatin tarayya ta ce, ƙarƙashin matsaikacin shirin ta, za ta fitar da sama da mutane miliyan 100 daga ƙangin talauci daga shekarar 2021 zuwa 2025. Karamin...
Farashin gangar danyen mai ya samu tagomashi bayan da ya karye tsawon mako guda a kasuwar duniya. A dai makon da ya gabata ne farashin ya...
Gwamnatin ƙasar Faransa ta yi alƙawarin tallafawa Kano wajen bunƙasa Ilimi. Jakadan Faransa a Najeriya, Jerome Pasquier ne ya bayyana haka ranar Litinin a Kano, yayin...