Lauyan da yake jagorantar lauyoyin gwamnatin jihar Kano, Barista Surajo Sa’idu ya bayyana wa kotu cewar gwamnati ta rubuta takardun tuhuma tare da roƙon kotun ta...
Tawagar ƙwallon ƙafa ta Najeriya, Super Eagles ta fada rukuni na huɗu a gasar cin kofin nahiyar Afirka da za’a gudanar a ƙasar Kamaru a shekarar...
Shugaban hukumar sadarwa ta ƙasa NCC, Farfesa Umar Garba Ɗanbatta ya buƙaci matasan da aka bai wa horon dabarun kasuwancin zamani da su alkinta ilimin da...
Gwamnan jihar Katsina Aminu Bello Masari ya buƙaci al’ummar da suke zaune a yankunan da aka fi fuskantar matsalar tsaro da su ɗauki matakin kare kan...
Ƙungiyar matasan manoman a jihar Jigawa ta ce, ambaliyar da kogin Haɗeja Jama’are ke yi shi ne babbar barazanar da suke fuskanta a kowacce shekara. Matasan...
Ƙungiyar dattawan Arewa ta ce, ba za ta amince da tuban yan ƙungiyar boko haram da suke yi a yanzu ba. Shugaban ƙungiyar ta ƙasa Audu...
Shugaban hukumar hana fasa-kwauri ta Najeriya, Kanal Hamid Ibrahim Ali ya alakanta matsalar yawan fasakwaurin man fetur zuwa kasashen ketare da gazawar kamfanin man fetur na...
Jihohin ƙasar nan 36 sun shigar da ƙara gaban kotun ƙoli bisa zargin gwamnatin tarayya da ƙin shigar da kudaden da aka ƙwato zuwa ga asusun...
Gwamnatin tarayya na shirin karɓo bashin Naira tiriliyan 4 da biliyan tamanin da tara daga cikin gida da waje don cike giɓin kasafin kuɗinta na shekara...
Tsohon shugaban hukumar Zabe mai zaman kan ta ta kasa INEC Farfesa Attahiru Jega ya bayyana cewa shugabancin karɓa -karɓa ba zai iya fitar da ƙasar...