Gwamnatin jihar Kaduna ta buƙaci rundunar sojin Najeriya da ta sake tura musu ƙarin jami’an tsaro don yaki da ayyukan ta’addanci da ya addabe su. Mataimakiyar...
Ƴan kasuwar Kantin Kwari sun kai kokensu ga Alhaji Aminu Alhasan Dantata kan ya sanya baki bisa shirin gwamnatin Kano na gina shaguna akan titin Ta’ambo...
Gwamnatin tarayya ta ce nan ba da jimawa ba za ta janye dokar dakatarwar da ta yiwa kamfanin Twitter. Ministan yaɗa labarai da raya al’adu Alhaji...
Kungiyar kwallon kafa ta PSG ta ce ta na farin cikin daukar Lionel Messi da zai kasance da ita har tsawon kakar wasanni biyu masu zuwa....
Kungiyar kwallon kafa ta Kwara United ta yi watsi da hukuncin da kwamitin daukaka kara na hukumar kwallon kafa ta Najeriya ya yanke kan ranar wasa...
Bankin duniya ya ce, Najeriya na cikin jerin kasashe goma da suka fi cin bashi a duniya. Cikin wata sanarwa da bankin ya fitar a Larabar...
Hukumar shirya jarrabawar shiga manyan makarantun ƙasar nan JAMB ta saki sakamakon jarabbawar ɗaliban da suka rubuta a ranar Juma’ar da suka gabata. Hakan na cikin...
Majalisar ɗinkin duniya ta kafa kwamitin kar-ta-kwana da zai yi haɗin gwiwa da wasu ƙungiyoyin agaji don magance matsalar ƙarancin abinci a Arewacin Najeriya. Babban Sakataren...
Gwamnatin jihar Sokoto ta tabbatar da mutuwar wasu iyalai 24 sakamakon cin abinci mai guba. Kwamishinan lafiya Dr Ali Inname ne ya tabbatar da hakan, yana...
Hukumar shirya jarrabawar kammala sakandire ta yammacin Afrika WAEC ta sanya ranar 16 ga watan Agusta zuwa 30 ga watan Satumba a matsayin ranakun da ɗaliban...