Hukumar shirya jarrabawar kammala sakandire ta yammacin Afrika WAEC ta ce, za ta sanya buƙatar lambar katin ɗan ƙasa ta NIN ya zama wajibi ga ɗaliban...
Kungiyar likitoci masu neman kwarewa ta kasa NARD ta bukaci gwamnatin tarayya da ta dakatar da ministan kwadago da samar da aikin yi Chris Nigige ko...
Tsohon dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Barcelona Lionel Messi ya cimma yarjejeniyar kwantiragin shekara biyu da PSG. A yanzu haka dai Messi ya sauka a...
Ministan wasanni Sunday Dare ya ce ya bayar da umarnin gudanar da bincike don gano makasudin dakatarwar da aka yiwa ‘yan wasan Najeriya 10 daga gasar...
Babban hafsan sojin kasa na Najeriya, Laftanar Janar Faruok Yahaya ya kaddamar da wani shiri na bunkasa walwalar dakarun Operation Hadin Kai don kara kyautata harkokin...
Gwamnatin tarayya ta nuna rashin jin dadinta kan yadda jami’an ‘yan sandan kasar Indonesia suka ci zarafin wani jami’in difilomasiyyar kasar nan a birnin Jakarta. Wani...
Gwamnatin tarayya ta gaza cimma yarjejeniya tsakaninta da kungiyar likitoci masu neman kwarewa ta kasa NARD domin kawo karshen yajin aikin da suke yi. Da yake...
Ma’aikatan Jiragen sama sun nuna damuwarsu kan cigaba da samun hauhawar farashin man Jirgi wato Jet A1. A yanzu haka dai farashin man ya kai naira...
Jamhuriyar Koriya ta sanya hannu a sabuwar yarjejeniyar aikin fadada shirin gudanar da gwamnati ta kafar Internet da zai lakume sama da dala miliyan 13 da...
Gwamnatin tarayya ta bukaci kungiyar likitoci masu neman kwarewa da su dawo teburin sulhu don tattaunawa. Karamin ministan lafiya Dr. Olorunnimbe Mamora ne ya bayyana hakan,...