Gwamanatin jihar Katsina ta tabbatar da mutuwar mutum 60 sakamakon bullar cutar amai da gudawa. Kwamishinan lafiya na jihar Yakubu Danja ne ya tabbatar da haka...
Kwamitin shugaban Kasa mai yaƙi da cutar COVID-19 ya ce, za a fara rigakafin zagaye na biyu a ranar 10 ga watan Agusta. Daraktan yada labarai...
Gwamnatin jihar Kano ta ce hutun sabuwar shekarar musulunci da ta bayar bai shafi masu rubuta jarrabawar NECO da SSCE ba. Ma’aikatar Ilimi ta jihar Kano...
Gwamnatin jihar Kano ta ayyana ranar Litinin 09 ga watan Agustan 2021 a matsayin ranar hutu ga ma’aikata don murnar shigowar sabuwar shekarar Musulunci Gwamna Dakta...
Mai alfarma sarkin musulmi Alhaji Mohammad Sa’ad Abubakar ya ce har kullum al’amuran ci gaban Najeriya sake tabarbarewa suke. Sarkin musulmin ya ce, karancin abinci na...
Mai martaba sarkin Kano murabus, Muhammadu Sanusi na biyu ya biyawa ɗaurararu 38 bashin da ake bin su, da kuɗin ya kai sama da miliyan 22....
Gwamnatin tarayya ta tabbatar da kawo karshen taƙaddamar iyakokin ƙasa da ke tsakanin Najeriya da Kamaru. Attoni Janar kuma ministan shari’a Abubakar Malami ne ya bayyana...
Gwamnatin tarayya ta ware sama da Dala Biliyan daya na kwangilar gyaran matatun mai dake Warri da Kaduna. Karamin ministan albarkatun mai na kasa Timipre Sylva...
Gwamnatin jihar Katsina ta haramtawa makiyaya gudanar da kiwon shanu a cikin ƙwarayar birnin jihar da kewayan ta. Sanarwar dakatar da yin kiwon wadda wakilin Kuɗin...
Gwamantin tarayya ta ce ba za ta tattauna ko zaman sulhu da ‘yan bindiga da masu garakuwa da mutane ba. Karamin Ministan Ilimi Chukwuemeka Nwajiuba ne...