Gwamnan jihar Borno Babagana Umara Zulum, ya raba tallafin abinci da sauran kayan buƙata ga mutune 2,000 a unguwar Feezan a jihar. Gwamnan ya...
Ƙasar Rasha ta gargaɗi ƙungiyar Ecowas game da ɗaukar matakin soji da ta ce za ta yi kan sojojin da suka yi juyin mulki a...
Kungiyar likitocin masu neman kwarewa a Najeriya NARD sun dakatar da yajin aikin sai baba-ta-gani da suka fara a ranar 26 ga watan Yulin data gabata....
Ana fargabar mutane da dama sun mutu a babban Masallacin Zariya na Jihar Kaduna da ke ƙofar fada, bayan ruftawar ginin mai tsohon tarihi na Masarautar...
Mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero,ya bayyana mukamin da shugaban kasa bola Ahmad tunibu ya bawa kayode egbetokun a matsayin mai rikon mukamin sufeton...
Shugabannin kungiyar ECOWAS sun ba da umarnin gaggauta daukar matakin amfani da karfin soji kan gwamnatin mulkin sojan Jamhuriyar Nijar. ECOWAS Sun kuma yi kira ga...
Mataimakin shugaban majalisar Dattijai na Nijeriya kuma Sanatan Kano ta Arewa , Sanata Barau Jibrin ya sha alwashin yin adalci tare da taimakawa masu neman ganin...
Manoman Masara 400, ne a jihar Kano suka samu Tallafin kayan Noma da suka haɗa da Taki da iri sai maganin ƙwari da Gidauniyar British American...
Gamayyar ƙwararrun a Nijeriya ta yi kira ga Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi taka-tsantsan wajen ɗaukar matakan mayar da jamhuriyar Nijar kan turbar dimokraɗiyya,...
Ƙungiyar masu ƙere-ƙere da sarrafa kayayyakin abinci da kuma masu bincike don gano ilmin da zai amfanar da al’umma ta CONERSEN a Kano, ta ce riƙo...