Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta ci gaba da tabbatar da kudirinta na tabbatar da jihar ta kasance cikin tsafta da tsafta da nufin ci...
Gwamnatin tarayya ta yi hasashen cewa akwai alamun samun ambaliyar ruwa a daminar bana a wasu jihohin kasar nan 28 ciki har da nan Kano. Ministan...
Rundunar ‘ƴan sandan jihar Kano ta tabbatar da kama wasu mutane biyu da ake zargin ƴan fashi da makami ne a unguwar Yamadawa dake karamar hukumar...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce ci gaba da aikin har hada layukan wayar tarho da lambar dan kasa zai taimaka gaya wajen dakile matsalolin tsaro...
Hukumar ƙwallon kafa ta duniya FIFA) ta ɗage wasannin share fagen halartar gasar cin ƙofin duniya ta shekarar 2022 ɓangaren nahiyar afurka wanda aka tsara tun...
Hukumar lura da masu yiwa kasa hidima (NYSC), ta ce nan gaba kadan za ta kara yawan sansanonin masu yiwa kasa hidima don daukar matakan kare...
Tsakanin dan wasan tsakiya na kungiyar kwallon kafa ta Chelsea Ngolo Kante da takwaransa na kungiyar Real Madrid Carlos Henrique Casemiro wa ya fi kwarewa? ...
Rahotanni daga garin Kaduna na cewa daliban kwalejin nazarin tsirrai da gandun daji ta Afaka da ke jihar Kaduna sun shaki iskar ‘yanci. Daya daga...
Rahotanni sun ce a ranar talata ne Halima Cisse – mai shekara 25 ta haifi jariran nata Jariran dai sun kunshi mata biyar da maza...
Akalla mutane dubu uku da dari bakwai da tamanin ne suka mutu a kasar Indiya a jiya talata sakamakon cutar corona. Wannan adadi dai shine...