Kungiyar Kwadago ta kasa NLC ta ce za ta ci gaba da bibiyar gwamnatin Jihar Kano domin ganin ta mayarwa ma’aikata kudin da ta zaftare musu...
Jami’ar Yusuf Maitama Sule ta ce za ta ci gaba da baiwa dalibai ingantaccen ilimin da ya kamata domin inganta tattalin arzikin kasar nan. Shugaban Jami’ar...
Wani rikici da ya barke tsakanin wasu matasa a lokacin wasan kwallon kafa ya yi sanadiyyar mutuwar wani matashi a Unguwa Uku. A ranar Lahadi 11...
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta kasa, NAFDAC, ta tabbatar da kama mutanen da ake zargi da sayar da sinadaren kara dandanon lemon da...
Gwamnonin yankin Kudu maso gabashin kasar nan sun bi sahun takwarorinsu na Kudu maso yammaci wajen kafa kungiyar sintiri da za ta kare yankin daga ayyukan...
Gwamnatin Jihar Kano ta ce tsohon gwamnan Kano Rabi’u Musa Kwankwaso ya bar mata bashin sama da naira biliyan 54, na aikin titin kilomita biyar-biyar a...
Gwamnatin jihar Kano ta tsawaita wa’adin komawar dalibai Makaranta zuwa mako guda. A cewar gwamnatin matakin kara wa’adin hutun ya biyo bayan gabatowar Azumi watan Ramadan...
Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Sa’ad Abubakar III, ya umarci al’ummar Musulmi da su fara duban jinjirin watan Ramadan na shekarar 1442AH daga Litinin din nan....
Kungiyar Likitoci masu neman kwarewa ta janye yajin aikin da ta tsunduma a duk fading kasar nan. Wannan na zuwa ne kwanaki 10 bayan da likitocin...
Wasu ‘yan bindiga sun kai hari a wasu kauyuka bakwai da ke cikin garin Gurmana a karamar hukumar Shiroro a jijar Naija, tare da kashe mutum...