Ma’aikatar matasa da wasanni ta kasa ta fara yunkurin amfani da Abuja a matsayin mai masaukin baki a gasar bikin kakar wasanni ta 2020. Tunda da...
Yaduwar makamai a hannun mutanen da ba jami’an tsaro ba a Najeriya na ci gaba da karuwa, lamarin ya kara janyo tabarbarewar harkokin tsaro a kasar...
Kungiyar direbobin baburan adaidaita sahu ta Kano ta tabbatar da karin farashin kudin hawa babur din adaidaita sahu. A cewar kungiyar karin farashin ya fara ne...
Shugaban kungiyar gwamnonin kasar nan kuma gwamnan jihar Ekiti Kayode Fayemi, ya ce, akwai alaka ta kut da kut tsakanin ‘yan Boko haram da kuma ‘yan...
Mai bai wa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro manjo janar Babagana Monguno mai ritaya, ya ce, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya umarci jagororin tsaron kasar...
Majalisar zartarwa ta jihar Kano ta amince da kashe naira biliyan takwas da miliyan dari tara da tamanin da dubu dari uku da uku da dari...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai bar gida Najeriya a yau talata don zuwa birnin London na Ingila don ganin likita. Hakan na cikin wata sanarwa ce...
Jagoran jam’iyyar APC na kasa, kuma tsohon gwamnan jihar Lagos, Sanata Bola Ahmed Tinubu, ya yi kira ga gwamnatin tarayya da ta dauki matasan kasar nan...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce zai fi kyautatuwa Najeriya ta ci gaba da kasancewa a matsayin dunkulalliya domin hakan ne kawai zai kawo ci gaban...
Hukumar sadarwa ta kasa NCC ta ce adadin masu amfani da layukan tarho a kasar nan sun ragu da akalla miliyan goma sha daya da dubu...