Nijar: gwamnatin kasar ta ayyana zaman makoki na kwana 3 sakamakon hare-haren mayaka Gwamnatin Nijar ta ayyana zaman makoki na tsawon kwana uku da za...
Cibiyar dakile yaduwar cututtuka ta kasa NCDC ta ce a jiya Litinin an samu karin masu dauke da cutar corona anan Najeriya da yawansu ya kai...
Gwamanan jihar Zamfara Muhammad Bello Matawalle ya ce, bashi da masaniya kan wadanda ke tayar da zaune tsaye a jihar. Gwamna Matawalle na bayyana hakan ne...
Hukumar yaki da sha da safarar miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA reshen jihar Kano ta gano wani manomin tabar wiwi da gonar da ake nomata a...
Shugaban kungiyar kwallon kafa ta Juventus Andrea Agnelli ya bai wa Cristiana Ronaldo sabuwar riga ta musamman. Rigar dai na dauke da lambar iya kwallayen da...
Rundunar ‘yan-sandan jihar Kano ta ce ta kama wani magidanci da ya ke wa ‘yan ta’addan da ke ta’asa a dazukan jihar Zamfara safarar babura kirar...
Gwamnatin tarayya ta yi watsi da sabuwar bazanar da kungiyar malaman jami’oi ta kasa (ASUU) ta yi da ke cewa, ko dai gwamnati ta biya ma...
Hukumar kididdiga ta kasa NBS ta ce farashin gas na girki ya tashi a watan jiya na Fabrairu. A cewar hukumar ta NBS tukunyar gas mai...
Kungiyar gwamnonin kasar nan ta yi allawadai da harin da ‘yan bindiga suka kai kan jerin gwanon motocin gwamnan jihar Benue Samuel Ortom a jiya asabar....
Dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta Borussia Dortmund Braut Erling Haaland ya ce burinsa shi ne ya koma shararriyar kungiyar nan ta Real Madrid...