Hukumar kula da aikin Hajji ta kasa NAHCON ta bukaci kasar Saudiyya da ta bullo da hanyoyi saukakawa ‘yan Najeriya, don samar musu da damar gudanar...
Sashin kula da Albarkatun Man Fetur na kasa DPR reshen jihar Kano, ya rufe wasu gidajen mai biyu a jihar sakamakon sayar da mai sama da...
Hukumar kiyaye abkuwar haddura ta kasa reshen jihar Bauchi ta ce mutane shida sun rasa rayukansu yayin da 54 suka samu raunuka a wani hatsarin mota...
Kwamitin da jam’iyyar PDP ta kafa don nazartar halin da jam’iyyar ta tsinci kanta a zabukan kasa da suka gudana a shekarar 2019, ya bukaci shugaban...
Gwamnan jihar Katsina Aminu Bello Masari ya caccaki fitaccen malamin addinin islaman nan da ke Kaduna Sheikh Ahmed Gumi sakamakon neman sulhu da ya ke kokarin...
Gwamnati tarayya ta ce ta gano dumbin arzikin ma’adinan zinare a wani yanki da ke tsakanin birnin tarayya Abuja da jihar Nassarawa. Ministan tama da karafa...
Majalisar zartarwa ta kasa (FEC) ta amince da ware dala biliyan daya da rabi kwatan-kwacin naira biliyan dari shida don gudanar da aikin gyara matatar mai...
Babban jami’in hukumar yaki da fasakwauri ta kasa Kwastam mai kula da shiyya ta biyu wato zone B Albashir Hamisu ne ya bayyana hakan a wata...
Muhawarar ta barke ne a zaman majalisar na larabar nan 17 ga watan Maris. Lokacin da Sanata Eyinnaya Abaribe ya gabatar da kudurin dokar kafa hukumar...
Gwamnatin jihar Kano ta umarci dalibai ‘yan kwalejin share fagen shiga jami’a da ke Tudunwada da su koma daukan darasi a kwalejin share fagen shiga jami’a...