Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle, ya ce, a shirye yake da ya ajiye mukamin sa na gwamna matukar hakan zai sa a samu zaman lafiya...
Gwamnatin jihar Zamfara ta sanya dokar takaita zirga-zirgar jama’a na tsawon awanni ashirin da hudu a garin Jangebe da ke yankin karamar hukumar Talata Mafara, farawa...
Babban sakataren kwamitin Olympic na kasa Olabanji Oladapo, ya ce, za a bai wa ‘yan wasan guje-guje da tsalle-tsalle da suka samu damar zuwa gasar Olympic...
Shugaban hukumar kwallon kafa ta Najeriya NFF Amaju Pinnick, ya ce, shi bai ga wani kalubale ba dan tawagar Super Eagles ta bi jirgin ruwa zuwa...
Kungiyar kwallon Kwando ta Atlanta Hawks ta raba gari da mai horar da ‘yan wasanta Llyod Pierce, sakamakon rashin tabuka abin a zo a gani da...
Daya daga cikin ‘ya’yan fitaccen attajirin nan da ke jihar Katsina Alhaji Dahiru Mangal wato Nura Dahiru Mangal ya rasu sanadiyar hatsari da ya yi...
Kungiyoyi da dama a nahiyar Turai da fadin duniya, sun dau dogon zango suna samun nasara a wasanni daban-daban da suka fafata a gasar wasanni daban-daban....
Rahotanni dake fitowa daga kasar Spain na cewa za a yi gwanjon Motar Kawa (Luxurious), ta marigayi tsohon gwarzon dan wasan kasar Argentina Diego Maradona. Motar,...
Majalisar dokokin jihar Kano ta bukaci gwamnatin jiha da ta bukaci hukumar yaki da fasakwauri ta kasa kwastam da ta gudanar da bincike tare da hukunta...
Kungiyar dattawan Arewa ta bukaci shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya tsawaita dokar hana zirga-zirgar jirgin sama a Zamfara da aka yi a baya-bayan nan zuwa...