Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Zai yi wuya a kawo karshen corona a 2021 – WHO

Published

on

Hukumar Lafiya ta Duniya WHO ta ce, zai yi wuya a kawo karshen cutar corona a shekarar 2021.

 

A cewar Daraktan bada agajinn gaggawa na WHO Michael Ryan ya ce, ba zai yiwu ayi tunanin cewa za a kawar da kwayar cutyar corona a a ƙarshen shekarar da muke ciki ba.

 

Ya ce, abinda kawai za a iya kokari akai shi ne samar da wadatattun asibiti don dakile illar da take yiwa wadanda ta kama, da kuma mayar da hankali wajen yiwa mutane allurar rigakafi.

 

Ryan ya ce idan allurar rigakafin ta fara tasiri ba kawai a kan masu cutar zata tsaya ba, za yi tasiri wajen dakile yaduwar ta tsakanain al’umma.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!