

Gwamnan jihar Zamfara Bello Matawalle ya ce ‘yan Najeriya za su yi matukar mamaki idan suka ji sunayen mutanen da ke da hannu wajen sace daliban...
Kamfanin mai na kasa NNPC ya bukaci ‘yan Najeriya da su daina gaggawar sayen man fetur don tanadi sakamakon fargabar karin farashin man fetur da ake...
Gwamnatin Najeriya ta tabbatar da cewa a gobe Talata ne za ta karɓi kason farko na alluran rigakafin korona ta Oxford-AstraZeneca kimanin miliyan hudu. Sakataren Gwamnatin...
Ma’aikatar muhalli ta jihar Kano ta rufe kantin Jifatu da ke titin zariya road tare da cin tarar sa naira dubu dari 2. Kwamishinan muhalli Dakta...
Gwamnatin jihar Kano ta yanke tarar miliyan daya ga wani kamfanin sarrafa shinkafa a rukunin masana’antu da ke sharada anan Kano. Tarar ta su dai ta...
Kamfanin mai na kasa NNPC ya ce kasar nan tana asarar gangan mai dubu dari biyu a duk rana sakamakon ayyukan barayin mai. A cewar kamfanin...
Kwamshinan muhalli na jihar Kano Dakta Kabiru Ibrahim Getso ya bukaci sauran makarantun jihar Kano da su yi koyi da kwalejin koyar da harkokin tsaftar muhalli...
Hukumar kiyaye abkuwar haddura ta kasa FRSC ta ce za ta baza jami’anta a ranakun tsaftar muhalli don yaki da masu karya doka. Babban kwamandan hukumar...
Gwamnatin tarayya ta aikewa da majalisar wakilai karin kasafin kudi da za a kashe wajen samar da allurar rigakafin COVID-19 ga al’ummar kasar nan. Ministar Kudi...
Gwamnatin jihar Kano ta bukaci al’umma jihar da su kiyaye karya dokokin da ta ke sanyawa a karshen kowanne wata da ake gudanar da tsaftar muhalli....