

Yara 11 da aka sace su ‘yan asalin jihar Gombe kuma aka yi safarar su zuwa jihar Anambra an maida su hannun rundunar ‘yan sandan jihar...
A ya yin da Najeriya ke dakon karbar alluran rigakafin cutar corona’ a karshen watan da muke ciki na Janairu, yanzu haka gwamnatin kasar ta tanadi...
A gobe Alhamis ce shugaba Muhammadu Buhari zai kaddamar da cibiyar hada-hadar manfetur da iskar gas ta kasa da aka gina a jihar Legas. Hakan na...
Shugaban majalisar dattawan Najeriya Ahmad Lawan, ya ce sannu a hankali sojin kasar nan na samun galaba akan abokan gaba, la’akari da yan da aka samu...
Hukumar zaben ta kasa, ta ce tana duba yuwar yin amfani da lambobin katin zama dankasa wajen yiwa ‘yan Najeriya rajistar katin zabe. Hukumar ta ce...
Rahotonni daga jihar Zamfara na cewa, wasu ƴan bindiga sun hallaka mutane 10 a wani harin ramuwar gayya. Kwamishinar tsaro na jihar Zamfara Abubakar Dauran shi...
Gwamantin jihar Kano ta ce babu fashi makarantun jihar za su koma a gobe litinin 18 ga watan Janairun 2021. Kwamishinan ilimi na jihar Muhammad Sunusi...
Kungiyar kwallon kafa ta Montreal Impact dake a kasar Canada wadda Thierry Henry ke horaswa ta dauki dan wasan Najeriya Ibrahim Sunusi. Sunusi dan wasan gaba...
Shugaban kungiyar kwallon kafa ta Gombe United, Dakta Larry Daniel , ya mika sakon ta’aziyyar tawagar, a madadin ‘yan ga shugaban hukumar wasanni ta jihar Gombe,...
Mai horas da kungiyar kwallon kafa ta Najeriya Gernot Rohr, ya ce, dan wasan Najeriya dake taka leda a kungiyar kwallon kafa ta Napoli Victor Osimhen...