Ma’aikatar kula da harkokin kasuwanci da masana’antu da ma’adanai a jihar Kano ta bukaci ‘yan kasuwa da su rungumi tsarin fasahar zamani kamar yadda takwarorin su...
Manoman Tumatur a jihar Katsina na alaƙanta tashin farashin tumaturin da tsadar kayan noma da kuma wasu kwari da suka ce na yiwa tumaturin illa wadda...
Hukumar tsaron farin kaya ta Nijeriya DSS a jihar Kano ta ci gaba da tsare matashin nan Baffa Hotoro bayan ya wallafa bidiyon neman afuwa ga...
Biyo bayan gazawar gwamnati wajen biyan bukatunta, kungiyar likitocin Nijeriya masu neman ƙwarewa NARD ta shirya fara yajin aikin gargadi na kwanaki biyar daga karfe 8:00...
Gwamnatin tarayya ta ce, daga yanzu gwamnatocin jihohi ne za su rika ciyar da fursunoni da ke gidajen ajiya da gyaran hali. Ministan harkokin cikin gida...
Kasar Amurka ta zargi Afirka ta Kudu da taimaka wa kasar Rasha da makamai domin amfani da su wajen mamayar kasar Ukraine, duk da ta bayyana...
Wata kungiya da ke rajin yaki da masu kwacen waya a Kano ta zargi rashin aikin yi a tsakanin matasa a matsayin abinda ke haddasa karuwar...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta yi holan wasu matasa da ta ke zargin su da aikata laifukan satar waya, da masu garkuwa da mutane. Dannan...
Hukumar Kula da Yanayi ta kasa (NIMET) ta ankarar da wasu mazauna jihohin arewa kan su shirya wa mamakon ruwan sama a ƴan kwanaki masu zuwa....
Rahotanni na nunar da cewa ana cigaba da samun zargi mai karfi akan hukumar tara kudaden shiga ta jihar Kano KIRS, dangane da karin kudin Lambar...