

Rabiu Muhammad Danshayi daga jam’iyyar PDP kalubalantar gwamnatin shugaban kasa Buhari yayi bisa yadda yayi ikirarin cewa gwammatin ta Gaza biyawa talakawanda suka zabeta alkawuran da...
Kungiyar kwallon kafa ta Chelsea ta amince da kungiyar kwallon kafa ta kasar Faransa Rennes, domin daukan mai tsaron ragar kungiyar, Edourd Mendy. Chelsea na zawarcin...
Kungiyar kwallon kafa ta PSG na neman dan wasan gaban kungiyar Tottenham Hotspur, Dele Alli. Kungiyar ta bayyana cewa a yanzu haka ta na zawarcin dan...
Dan wasan tsakiyar kungiyar Manchester United, Ilkay Gundogan, ya kamu da cutar Corona. Kungiyar sa ce ta tabbatar da hakan cewa, dab wasan mai shekaru 29,...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi ganawar sirri da takwaransa na Ghana Nana Akufo-Addo daren jiya a fadar sa. Mai taimakawa shugaba Buhari kan shafukan sada zumunta...
Kasar Saudi Arebiya ta sanar da cewa shirye-shirye sun yi nisa wajen ganin an dawo da gudanar da ibadar Umara a kasa mai tsarki, tun bayan...
Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya aike da ta’aziyar sa ga al’umma da kuma jihar Kaduna kan rashin da aka yi na Sarkin Zazzau Alhaji...
Kotun majistret mai zamanta a nan Kano ta aike da kansilan mazabar Bachirawa a karamar Hukumar Ungogo gidan yari saboda dokan wani matashi. A makon da...
Kotun daukaka kara dake zamanta a nan Kano ta jingine hukuncin da kotun sauraron karar zabe ta yi ranar 24 ga watan Yulin da ya gabata...
Hukumar bincike game da aukuwar hadarin jiragen sama ta kasa AIB ta fitar da kwarya-kwaryar rahoton farko na hatsarin jirgi mai saukar Ungulu da ya fada...