Connect with us

Kowane Gauta

Buhari ya dawo da Najeriya yadda take a baya – Rabiu Danshayi

Published

on

Rabiu Muhammad Danshayi daga jam’iyyar PDP kalubalantar gwamnatin shugaban kasa Buhari yayi bisa yadda yayi ikirarin cewa gwammatin ta Gaza biyawa talakawanda suka zabeta alkawuran da tayiwa talaka.

Rabiu Muhammad ya bayyana hakan ne ta cikin shirin kowane Gauta na Freedom Radio, yana mai cewa dole ne a tausayawa talakawa musamman a wannan lokaci bisa mawuyacin halinda suka tsinci kansu na kuncin rayiwa.

Rashawa: Mataimakin gwamnan Kano ya faɗa komar zargi

Buhari ya fitar da jadawalin shirin rage radadi ga ‘yan Najeriya

Yana mai cewa wannan gwamnatin ta Shugaba Buhari ta gaza magance suka matsalolin da al’ummar kasa ke ciki musamman na tsadar kayan abinci da sauran kayayyakin da mutane ke amfani dasu.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!