

Gwamnatin Jihar Borno za ta dauke ma’aikatan lafiya aikin yi guda dari shida da saba’in da nufin kara inganta Asibitocin da ke fadin Jihar. Gwamnan Jihar...
Gidauniyar Empathy mai tausayawa da tallafawa al’umma da ke nan Kano, ta nuna takaicin ta bisa yadda wasu lauyoyi musulmi da kuma wasu daga kudancin kasar...
Hukumar dakilen cutuka masu yaduwa ta Najeriya NCDC ta ce an samu karin mutum dari da talatin da biyu na adadin wadanda suka harbu da cutar...
Gwamnatin Amurka ta ce ta sanya takunkumin hana biza ga wasu mutane sakamakon aikata magudi a lokacin zaben jihohin Kogi da Bayelsa a Najeriya. Hakan na...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC, ta samar da na’u’rorin zamani na musamman da za ta yi amfani da su wajen bayyana sakamakon zaben...
Kungiyar kwallon kafa ta Borussia Dortmund ta tabbatar da dan wasa Jadon Sancho zai ci gaba da zama a kungiyar. Hakan ya biyo bayan yunkuri da...
Dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Tottenham Hotspur, Eric Dier, ya ce mai horas da kungiyar Jose Mourinho ne ya bashi kwarin gwiwar ci gaba da...
Dan wasa Dominic Thiem, ya samu nasarar lashe gasar kwallon Tennis ta US Open wadda aka karkare a filin wasa na Arthur Ashe Stadium dake birnin...
Kamfanin shirya gasar League ta kasa LMC, ya fitar da jerin ka’idoji ga kungiyoyin kwallon kafa na cikin gida dake fafatawa a gasar cin kofin kwararru...
Sarkin Pindiga dake karamar hukumar Akko a jihar Gombe,, mai martaba Alhaji Muhammad Seyoji Ahmad , ya bukaci Gwamnatin tarayya da na jihohi da su samar...